Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 57 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَوۡ يَجِدُونَ مَلۡجَـًٔا أَوۡ مَغَٰرَٰتٍ أَوۡ مُدَّخَلٗا لَّوَلَّوۡاْ إِلَيۡهِ وَهُمۡ يَجۡمَحُونَ ﴾
[التوبَة: 57]
﴿لو يجدون ملجأ أو مغارات أو مدخلا لولوا إليه وهم يجمحون﴾ [التوبَة: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Da suna samun mafaka ko kuwa waɗansu ɓuloli, ko kuwa wani mashigi, da sun, juya zuwa gare shi, kuma suna gaggawar shiga |
Abubakar Mahmoud Gumi Da suna samun mafaka ko kuwa waɗansu ɓuloli, ko kuwa wani mashigi, da sun, juya zuwa gare shi, kuma suna gaggawar shiga |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã sunã sãmun mafaka kõ kuwa waɗansu ɓulõli, kõ kuwa wani mashigi, da sun, jũya zuwa gare shi, kuma suna gaggawar shiga |