Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 77 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَأَعۡقَبَهُمۡ نِفَاقٗا فِي قُلُوبِهِمۡ إِلَىٰ يَوۡمِ يَلۡقَوۡنَهُۥ بِمَآ أَخۡلَفُواْ ٱللَّهَ مَا وَعَدُوهُ وَبِمَا كَانُواْ يَكۡذِبُونَ ﴾
[التوبَة: 77]
﴿فأعقبهم نفاقا في قلوبهم إلى يوم يلقونه بما أخلفوا الله ما وعدوه﴾ [التوبَة: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Ya biyar musu da munafunci a cikin zukatan su har zuwa ga Ranar da suke haɗuwa da Shi saboda saɓa wa Allah a abin da suka yi Masa alkawari, kuma saboda abin da suka kasance suna yi na ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ya biyar musu da munafunci a cikin zukatansu har zuwa ga Ranar da suke haɗuwa da Shi saboda saɓa wa Allah a abin da suka yi Masa alkawari, kuma saboda abin da suka kasance suna yi na ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Ya biyar musu da munãfunci a cikin zukatansu har zuwa ga Rãnar da suke haɗuwa da Shi sabõda sãɓã wa Allah a abin da suka yi Masa alkawari, kuma sabõda abin da suka kasance sunã yi na ƙarya |