Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 76 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَلَمَّآ ءَاتَىٰهُم مِّن فَضۡلِهِۦ بَخِلُواْ بِهِۦ وَتَوَلَّواْ وَّهُم مُّعۡرِضُونَ ﴾
[التوبَة: 76]
﴿فلما آتاهم من فضله بخلوا به وتولوا وهم معرضون﴾ [التوبَة: 76]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da Ya ba su daga falalarSa, sai suka yi rowa da shi, kuma suka juya baya suna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da Ya ba su daga falalarSa, sai suka yi rowa da shi, kuma suka juya baya suna masu bijirewa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da Ya bã su daga falalarSa, sai suka yi rõwa da shi, kuma suka jũya bãya sunã mãsu bijirẽwa |