Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 78 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿أَلَمۡ يَعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ يَعۡلَمُ سِرَّهُمۡ وَنَجۡوَىٰهُمۡ وَأَنَّ ٱللَّهَ عَلَّٰمُ ٱلۡغُيُوبِ ﴾
[التوبَة: 78]
﴿ألم يعلموا أن الله يعلم سرهم ونجواهم وأن الله علام الغيوب﴾ [التوبَة: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su sani ba cewa lalle ne Allah Yana sanin asirinsuda ganawarsu, kuma lalle Allah ne Masanin abubuwan fake |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su sani ba cewa lalle ne Allah Yana sanin asirinsuda ganawarsu, kuma lalle Allah ne Masanin abubuwan fake |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su sani ba cẽwa lalle ne Allah Yanã sanin asĩrinsuda gãnawarsu, kuma lalle Allah ne Masanin abũbuwan fake |