Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 84 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَلَا تُصَلِّ عَلَىٰٓ أَحَدٖ مِّنۡهُم مَّاتَ أَبَدٗا وَلَا تَقُمۡ عَلَىٰ قَبۡرِهِۦٓۖ إِنَّهُمۡ كَفَرُواْ بِٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ وَمَاتُواْ وَهُمۡ فَٰسِقُونَ ﴾
[التوبَة: 84]
﴿ولا تصل على أحد منهم مات أبدا ولا تقم على قبره إنهم﴾ [التوبَة: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka yi salla a kan kowa daga cikinsu wanda ya mutu, har abada, kuma kada ka tsaya a kan kabarinsa. Lalle ne su, sun kafirta da Allah da ManzonSa, kuma sun mutu alhali kuwa suna fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi salla a kan kowa daga cikinsu wanda ya mutu, har abada, kuma kada ka tsaya a kan kabarinsa. Lalle ne su, sun kafirta da Allah da ManzonSa, kuma sun mutu alhali kuwa suna fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi salla a kan kõwa daga cikinsu wanda ya mutu, har abada, kuma kada ka tsaya a kan kabarinsa. Lalle ne sũ, sun kãfirta da Allah da ManzonSa, kuma sun mutu alhãli kuwa sunã fãsiƙai |