Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 83 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَإِن رَّجَعَكَ ٱللَّهُ إِلَىٰ طَآئِفَةٖ مِّنۡهُمۡ فَٱسۡتَـٔۡذَنُوكَ لِلۡخُرُوجِ فَقُل لَّن تَخۡرُجُواْ مَعِيَ أَبَدٗا وَلَن تُقَٰتِلُواْ مَعِيَ عَدُوًّاۖ إِنَّكُمۡ رَضِيتُم بِٱلۡقُعُودِ أَوَّلَ مَرَّةٖ فَٱقۡعُدُواْ مَعَ ٱلۡخَٰلِفِينَ ﴾
[التوبَة: 83]
﴿فإن رجعك الله إلى طائفة منهم فاستأذنوك للخروج فقل لن تخرجوا معي﴾ [التوبَة: 83]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan Allah Ya mayar da kai zuwa ga wata ƙungiya daga gare su sa'an nan suka neme ka izni domin su fita, to, ka ce: "Ba za ku fita tare da ni ba har abada, kuma ba za ku yi yaƙi tare da ni ba a kan wani maƙiyi. Lalle ne ku, kun yarda da zama a farkon lokaci, sai ku zauna tare da mata masu zaman gida |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan Allah Ya mayar da kai zuwa ga wata ƙungiya daga gare su sa'an nan suka neme ka izni domin su fita, to, ka ce: "Ba za ku fita tare da ni ba har abada, kuma ba za ku yi yaƙi tare da ni ba a kan wani maƙiyi. Lalle ne ku, kun yarda da zama a farkon lokaci, sai ku zauna tare da mata masu zaman gida |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan Allah Ya mayar da kai zuwa ga wata ƙungiyã daga gare su sa'an nan suka nẽme ka izni dõmin su fita, to, ka ce: "Bã zã ku fita tãre da nĩ ba har abada, kuma bã zã ku yi yãƙi tãre da nĩ ba a kan wani maƙiyi. Lalle ne kũ, kun yarda da zama a farkon lõkaci, sai ku zauna tãre da mãtã mãsu zaman gida |