Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 96 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿يَحۡلِفُونَ لَكُمۡ لِتَرۡضَوۡاْ عَنۡهُمۡۖ فَإِن تَرۡضَوۡاْ عَنۡهُمۡ فَإِنَّ ٱللَّهَ لَا يَرۡضَىٰ عَنِ ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[التوبَة: 96]
﴿يحلفون لكم لترضوا عنهم فإن ترضوا عنهم فإن الله لا يرضى عن﴾ [التوبَة: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Suna rantsuwa gare ku domin ku yarda da su. To, idan kun yarda da su, to, lalle ne Allah ba shi yarda da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna rantsuwa gare ku domin ku yarda da su. To, idan kun yarda da su, to, lalle ne Allah ba shi yarda da mutane fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã rantsuwã gare ku dõmin ku yarda da su. To, idan kun yarda da su, to, lalle ne Allah bã shi yarda da mutãne fãsiƙai |