Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 95 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿سَيَحۡلِفُونَ بِٱللَّهِ لَكُمۡ إِذَا ٱنقَلَبۡتُمۡ إِلَيۡهِمۡ لِتُعۡرِضُواْ عَنۡهُمۡۖ فَأَعۡرِضُواْ عَنۡهُمۡۖ إِنَّهُمۡ رِجۡسٞۖ وَمَأۡوَىٰهُمۡ جَهَنَّمُ جَزَآءَۢ بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[التوبَة: 95]
﴿سيحلفون بالله لكم إذا انقلبتم إليهم لتعرضوا عنهم فأعرضوا عنهم إنهم رجس﴾ [التوبَة: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Za su yi rantsuwa da Allah a gare ku idan kun juya zuwa gare su, domin ku kau da kai daga gare su. To, ku kau da kai daga gare su don ko su ƙaranta ne, kuma Jahannama ce matattararsu bisa ga sakamakon abin da suka kasance suna tsirfatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Za su yi rantsuwa da Allah a gare ku idan kun juya zuwa gare su, domin ku kau da kai daga gare su. To, ku kau da kai daga gare su don ko su ƙaranta ne, kuma Jahannama ce matattararsu bisa ga sakamakon abin da suka kasance suna tsirfatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Zã su yi rantsuwa da Allah a gare ku idan kun jũya zuwa gare su, dõmin ku kau da kai daga gare su. To, ku kau da kai daga gare su don kõ sũ ƙarantã ne, kuma Jahannama ce matattararsu bisa ga sãkamakon abin da suka kasance sunã tsirfatãwa |