Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 97 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿ٱلۡأَعۡرَابُ أَشَدُّ كُفۡرٗا وَنِفَاقٗا وَأَجۡدَرُ أَلَّا يَعۡلَمُواْ حُدُودَ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ عَلَىٰ رَسُولِهِۦۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٞ ﴾
[التوبَة: 97]
﴿الأعراب أشد كفرا ونفاقا وأجدر ألا يعلموا حدود ما أنـزل الله على﴾ [التوبَة: 97]
Abubakar Mahmood Jummi ¡auyawa ne mafi tsananin* kafirci da munafinci, kuma sune mafi kamanta ga, rashin sanin haddojin abin da Allah Ya saukar a kan ManzonSa. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi ¡auyawa ne mafi tsananin kafirci da munafinci, kuma sune mafi kamanta ga, rashin sanin haddojin abin da Allah Ya saukar a kan ManzonSa. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi ¡auyãwã ne mafi tsananin kãfirci da munãfinci, kuma sũne mafi kamanta ga, rashin sanin haddõjin abin da Allah Ya saukar a kan ManzonSa. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima |