Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 98 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَمِنَ ٱلۡأَعۡرَابِ مَن يَتَّخِذُ مَا يُنفِقُ مَغۡرَمٗا وَيَتَرَبَّصُ بِكُمُ ٱلدَّوَآئِرَۚ عَلَيۡهِمۡ دَآئِرَةُ ٱلسَّوۡءِۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[التوبَة: 98]
﴿ومن الأعراب من يتخذ ما ينفق مغرما ويتربص بكم الدوائر عليهم دائرة﴾ [التوبَة: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga ƙauyawa akwai waɗanda* suke riƙon abin da suke ciyarwa a kan tara ce, kuma suna sauraron aukuwar masifa a gare ku, aukuwar mummunar masifa ta tabbata a kansu. Kuma Allah ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga ƙauyawa akwai waɗanda suke riƙon abin da suke ciyarwa a kan tara ce, kuma suna sauraron aukuwar masifa a gare ku, aukuwar mummunar masifa ta tabbata a kansu. Kuma Allah ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga ƙauyãwã akwai waɗanda suke riƙon abin da suke ciyarwa a kan tãra ce, kuma sunã saurãron aukuwar masĩfa a gare ku, aukuwar mummunar masĩfa ta tabbata a kansu. Kuma Allah ne Mai ji, Masani |