Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Alaq ayat 15 - العَلَق - Page - Juz 30
﴿كـَلَّا لَئِن لَّمۡ يَنتَهِ لَنَسۡفَعَۢا بِٱلنَّاصِيَةِ ﴾
[العَلَق: 15]
﴿كلا لئن لم ينته لنسفعا بالناصية﴾ [العَلَق: 15]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne za Mu ja gashin makwarkwaɗa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne za Mu ja gashin makwarkwaɗa |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne zã Mu ja gãshin makwarkwaɗa |