Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 105 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَأَنۡ أَقِمۡ وَجۡهَكَ لِلدِّينِ حَنِيفٗا وَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[يُونس: 105]
﴿وأن أقم وجهك للدين حنيفا ولا تكونن من المشركين﴾ [يُونس: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma (an ce mini): Ka tsayar da fuskarka ga Addini, kana karkatl zuwa ga gaskiya, kuma kada ka kasance daga masu shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (an ce mini): Ka tsayar da fuskarka ga addini, kana karkatl zuwa ga gaskiya, kuma kada ka kasance daga masu shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (an ce mini): Ka tsayar da fuskarka ga addini, kanã karkatl zuwa ga gaskiya, kuma kada ka kasance daga mãsu shirka |