Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 106 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلَا تَدۡعُ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَنفَعُكَ وَلَا يَضُرُّكَۖ فَإِن فَعَلۡتَ فَإِنَّكَ إِذٗا مِّنَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[يُونس: 106]
﴿ولا تدع من دون الله ما لا ينفعك ولا يضرك فإن فعلت﴾ [يُونس: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka kirayi, baicin Allah, abin da ba ya amfanin ka kuma ba ya cutar ka. To, idan ka aikata haka, sa'an nan lalle kai, a lokacin, kana daga masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka kirayi, baicin Allah, abin da ba ya amfanin ka kuma ba ya cutar ka. To, idan ka aikata haka, sa'an nan lalle kai, a lokacin, kana daga masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka kirãyi, baicin Allah, abin da bã ya amfãnin ka kuma bã ya cũtar ka. To, idan ka aikata haka, sa'an nan lalle kai, a lõkacin, kanã daga mãsu zãlunci |