×

Kuma idan Allah Ya shãfe ka da wata cũta, to, bãbu mai 10:107 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:107) ayat 107 in Hausa

10:107 Surah Yunus ayat 107 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 107 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَإِن يَمۡسَسۡكَ ٱللَّهُ بِضُرّٖ فَلَا كَاشِفَ لَهُۥٓ إِلَّا هُوَۖ وَإِن يُرِدۡكَ بِخَيۡرٖ فَلَا رَآدَّ لِفَضۡلِهِۦۚ يُصِيبُ بِهِۦ مَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦۚ وَهُوَ ٱلۡغَفُورُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[يُونس: 107]

Kuma idan Allah Ya shãfe ka da wata cũta, to, bãbu mai yãyẽ ta fãce shi, kuma idan Yanã nufin ka da wani alhẽri, to, bãbumai mayar da falalarSa. Yanã sãmun wanda Yake so daga cikin bãyinSa da shi. Kuma Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإن يمسسك الله بضر فلا كاشف له إلا هو وإن يردك بخير, باللغة الهوسا

﴿وإن يمسسك الله بضر فلا كاشف له إلا هو وإن يردك بخير﴾ [يُونس: 107]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan Allah Ya shafe ka da wata cuta, to, babu mai yaye ta face shi, kuma idan Yana nufin ka da wani alheri, to, babumai mayar da falalarSa. Yana samun wanda Yake so daga cikin bayinSa da shi. Kuma Shi ne Mai gafara, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan Allah Ya shafe ka da wata cuta, to, babu mai yaye ta face shi, kuma idan Yana nufin ka da wani alheri, to, babumai mayar da falalarSa. Yana samun wanda Yake so daga cikin bayinSa da shi. Kuma Shi ne Mai gafara, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan Allah Ya shãfe ka da wata cũta, to, bãbu mai yãyẽ ta fãce shi, kuma idan Yanã nufin ka da wani alhẽri, to, bãbumai mayar da falalarSa. Yanã sãmun wanda Yake so daga cikin bãyinSa da shi. Kuma Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek