Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 18 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَيَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَضُرُّهُمۡ وَلَا يَنفَعُهُمۡ وَيَقُولُونَ هَٰٓؤُلَآءِ شُفَعَٰٓؤُنَا عِندَ ٱللَّهِۚ قُلۡ أَتُنَبِّـُٔونَ ٱللَّهَ بِمَا لَا يَعۡلَمُ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَلَا فِي ٱلۡأَرۡضِۚ سُبۡحَٰنَهُۥ وَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[يُونس: 18]
﴿ويعبدون من دون الله ما لا يضرهم ولا ينفعهم ويقولون هؤلاء شفعاؤنا﴾ [يُونس: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya cutar dasu kuma ba ya amfaninsu, kuma suna cewa: "Waɗannan ne macetanmu a wurin Allah."Ka ce: "Shin, kuna bai wa Allah labari ne, ga abin da bai sani ba, a cikin sammai ko a cikin ƙasa? TsarkinSa ya tabbata kuma Ya ɗaukaka daga gabin da duk suke yin shirki da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna bauta wa, baicin Allah, abin da ba ya cutar dasu kuma ba ya amfaninsu, kuma suna cewa: "Waɗannan ne macetanmu a wurin Allah."Ka ce: "Shin, kuna bai wa Allah labari ne, ga abin da bai sani ba, a cikin sammai ko a cikin ƙasa? TsarkinSa ya tabbata kuma Ya ɗaukaka daga gabin da duk suke yin shirki da Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã bautã wa, baicin Allah, abin da bã ya cũtar dasu kuma bã ya amfãninsu, kuma sunã cẽwa: "Waɗannan ne macẽtanmu a wurin Allah."Ka ce: "Shin, kunã bai wa Allah lãbãri ne, ga abin da bai sani ba, a cikin sammai ko a cikin ƙasa? TsarkinSa ya tabbata kuma Yã ɗaukaka daga gabin da duk suke yin shirki da Shi |