Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 19 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَمَا كَانَ ٱلنَّاسُ إِلَّآ أُمَّةٗ وَٰحِدَةٗ فَٱخۡتَلَفُواْۚ وَلَوۡلَا كَلِمَةٞ سَبَقَتۡ مِن رَّبِّكَ لَقُضِيَ بَيۡنَهُمۡ فِيمَا فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[يُونس: 19]
﴿وما كان الناس إلا أمة واحدة فاختلفوا ولولا كلمة سبقت من ربك﴾ [يُونس: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutane ba su kasance ba face Al'umma guda, sa'an nan kuma suka saɓa wa juna, kuma ba domin wata kalma ba wadda ta gabata daga Ubangijin ka, da an yi hukunci a tsakaninsu a kan abin da yake a cikin sa suke saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutane ba su kasance ba face al'umma guda, sa'an nan kuma suka saɓa wa juna, kuma ba domin wata kalma ba wadda ta gabata daga Ubangijinka, da an yi hukunci a tsakaninsu a kan abin da yake a cikinsa suke saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutãne ba su kasance ba fãce al'umma guda, sa'an nan kuma suka sãɓã wa jũna, kuma ba dõmin wata kalma ba wadda ta gabãta daga Ubangijinka, dã an yi hukunci a tsakãninsu a kan abin da yake a cikinsa suke sãɓã wa jũna |