×

Kuma idan Muka ɗanɗanã wa mutãne wata rahama, a bãyan wata cũta 10:21 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:21) ayat 21 in Hausa

10:21 Surah Yunus ayat 21 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 21 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَإِذَآ أَذَقۡنَا ٱلنَّاسَ رَحۡمَةٗ مِّنۢ بَعۡدِ ضَرَّآءَ مَسَّتۡهُمۡ إِذَا لَهُم مَّكۡرٞ فِيٓ ءَايَاتِنَاۚ قُلِ ٱللَّهُ أَسۡرَعُ مَكۡرًاۚ إِنَّ رُسُلَنَا يَكۡتُبُونَ مَا تَمۡكُرُونَ ﴾
[يُونس: 21]

Kuma idan Muka ɗanɗanã wa mutãne wata rahama, a bãyan wata cũta tã shãfe su, sai gã su da mãkirci a cikin ãyõyinMu. Ka ce: "Allah ne mafi gaggãwar (sakamakon) mãkirci." Lalle ne Manzannin Mu sunã rubũta abin da kuke yi na mãkirci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا أذقنا الناس رحمة من بعد ضراء مستهم إذا لهم مكر في, باللغة الهوسا

﴿وإذا أذقنا الناس رحمة من بعد ضراء مستهم إذا لهم مكر في﴾ [يُونس: 21]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan Muka ɗanɗana wa mutane wata rahama, a bayan wata cuta ta shafe su, sai ga su da makirci a cikin ayoyinMu. Ka ce: "Allah ne mafi gaggawar (sakamakon) makirci." Lalle ne Manzannin Mu suna rubuta abin da kuke yi na makirci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan Muka ɗanɗana wa mutane wata rahama, a bayan wata cuta ta shafe su, sai ga su da makirci a cikin ayoyinMu. Ka ce: "Allah ne mafi gaggawar (sakamakon) makirci." Lalle ne ManzanninMu suna rubuta abin da kuke yi na makirci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan Muka ɗanɗanã wa mutãne wata rahama, a bãyan wata cũta tã shãfe su, sai gã su da mãkirci a cikin ãyõyinMu. Ka ce: "Allah ne mafi gaggãwar (sakamakon) mãkirci." Lalle ne ManzanninMu sunã rubũta abin da kuke yi na mãkirci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek