Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 27 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَٱلَّذِينَ كَسَبُواْ ٱلسَّيِّـَٔاتِ جَزَآءُ سَيِّئَةِۭ بِمِثۡلِهَا وَتَرۡهَقُهُمۡ ذِلَّةٞۖ مَّا لَهُم مِّنَ ٱللَّهِ مِنۡ عَاصِمٖۖ كَأَنَّمَآ أُغۡشِيَتۡ وُجُوهُهُمۡ قِطَعٗا مِّنَ ٱلَّيۡلِ مُظۡلِمًاۚ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[يُونس: 27]
﴿والذين كسبوا السيئات جزاء سيئة بمثلها وترهقهم ذلة ما لهم من الله﴾ [يُونس: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi tsirfar munanan ayyuka, sakamakon mummuna da kamarsa yake, kuma ƙasƙanci yana rufe su. Ba su da wani matsari daga Allah, kamar an rufe fuskokinsu da guntayen ƙiraruwa daga dare mai duhu. Waɗannan ne abokan wuta, suna madawwama a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi tsirfar munanan ayyuka, sakamakon mummuna da kamarsa yake, kuma ƙasƙanci yana rufe su. Ba su da wani matsari daga Allah, kamar an rufe fuskokinsu da guntayen ƙiraruwa daga dare mai duhu. Waɗannan ne abokan wuta, suna madawwama a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi tsirfar mũnanan ayyuka, sakamakon mummuna da kamarsa yake, kuma ƙasƙanci yanã rufe su. Bã su da wani matsari daga Allah, kamar an rufe fuskokinsu da guntãyen ƙirãruwa daga dare mai duhu. Waɗannan ne abõkan wuta, sunã madawwama a cikinta |