Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 45 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَيَوۡمَ يَحۡشُرُهُمۡ كَأَن لَّمۡ يَلۡبَثُوٓاْ إِلَّا سَاعَةٗ مِّنَ ٱلنَّهَارِ يَتَعَارَفُونَ بَيۡنَهُمۡۚ قَدۡ خَسِرَ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِلِقَآءِ ٱللَّهِ وَمَا كَانُواْ مُهۡتَدِينَ ﴾
[يُونس: 45]
﴿ويوم يحشرهم كأن لم يلبثوا إلا ساعة من النهار يتعارفون بينهم قد﴾ [يُونس: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ranar da Yake tara su, kamar ba su zauna ba face sa'a guda daga yini. Suna gane juna a tsakaninsu. Haƙiƙa, waɗanda suka ƙaryata game da gamuwa da Allah sun yi hasara. Kuma ba su kasance masu shiryuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ranar da Yake tara su, kamar ba su zauna ba face sa'a guda daga yini. Suna gane juna a tsakaninsu. Haƙiƙa, waɗanda suka ƙaryata game da gamuwa da Allah sun yi hasara. Kuma ba su kasance masu shiryuwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnar da Yake tãra su, kamar ba su zauna ba fãce sa'a guda daga yini. Sunã gãne jũna a tsakãninsu. Haƙĩƙa, waɗanda suka ƙaryata game da gamuwa da Allah sun yi hasãra. Kuma ba su kasance mãsu shiryuwa ba |