Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 46 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَإِمَّا نُرِيَنَّكَ بَعۡضَ ٱلَّذِي نَعِدُهُمۡ أَوۡ نَتَوَفَّيَنَّكَ فَإِلَيۡنَا مَرۡجِعُهُمۡ ثُمَّ ٱللَّهُ شَهِيدٌ عَلَىٰ مَا يَفۡعَلُونَ ﴾
[يُونس: 46]
﴿وإما نرينك بعض الذي نعدهم أو نتوفينك فإلينا مرجعهم ثم الله شهيد﴾ [يُونس: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma imma dai, haƙiƙa, Mu nuna maka sashen abin da Muke yi musu alkawari, ko kuwa Mu karɓi ranka, to, zuwa gare Mu makomarsu take. Sa'an nan kuma Allah ne shaida a kan abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma imma dai, haƙiƙa, Mu nuna maka sashen abin da Muke yi musu alkawari, ko kuwa Mu karɓi ranka, to, zuwa gare Mu makomarsu take. Sa'an nan kuma Allah ne shaida a kan abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma imma dai, haƙĩƙa, Mu nũna maka sãshen abin da Muke yi musu alkawari, kõ kuwa Mu karɓi ranka, to, zuwa gare Mu makõmarsu take. Sa'an nan kuma Allah ne shaida a kan abin da suke aikatãwa |