Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 61 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَمَا تَكُونُ فِي شَأۡنٖ وَمَا تَتۡلُواْ مِنۡهُ مِن قُرۡءَانٖ وَلَا تَعۡمَلُونَ مِنۡ عَمَلٍ إِلَّا كُنَّا عَلَيۡكُمۡ شُهُودًا إِذۡ تُفِيضُونَ فِيهِۚ وَمَا يَعۡزُبُ عَن رَّبِّكَ مِن مِّثۡقَالِ ذَرَّةٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَا فِي ٱلسَّمَآءِ وَلَآ أَصۡغَرَ مِن ذَٰلِكَ وَلَآ أَكۡبَرَ إِلَّا فِي كِتَٰبٖ مُّبِينٍ ﴾
[يُونس: 61]
﴿وما تكون في شأن وما تتلو منه من قرآن ولا تعملون من﴾ [يُونس: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ka kasance a cikin wani sha'ani ba, kuma ba ka karanta wani abin karatu daga gare shi ba, kuma ba ku aikata wani aiki ba, face Mun kasance Halarce a lokacin da kuke zubuwa a cikinsa. Kuma wani ma'aunin zarra ba zai yi nisa ba daga Ubangijinka a cikin ƙasa, haka kuma a cikin sama, kuma babu wanda yake mafi ƙaranci daga haka, kuma babu mafi girma, face yana a cikin littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance a cikin wani sha'ani ba, kuma ba ka karanta wani abin karatu daga gare shi ba, kuma ba ku aikata wani aiki ba, face Mun kasance Halarce a lokacin da kuke zubuwa a cikinsa. Kuma wani ma'aunin zarra ba zai yi nisa ba daga Ubangijinka a cikin ƙasa, haka kuma a cikin sama, kuma babu wanda yake mafi ƙaranci daga haka, kuma babu mafi girma, face yana a cikin littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance a cikin wani sha'ani ba, kuma ba ka karanta wani abin karatu daga gare shi ba, kuma ba ku aikata wani aiki ba, fãce Mun kasance Halarce a lõkacin da kuke zubuwa a cikinsa. Kuma wani ma'aunin zarra bã zai yi nĩsa ba daga Ubangijinka a cikin ƙasa, haka kuma a cikin sama, kuma bãbu wanda yake mafi ƙaranci daga haka, kuma bãbu mafi girma, fãce yana a cikin littãfi bayyananne |