Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 60 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَمَا ظَنُّ ٱلَّذِينَ يَفۡتَرُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَذُو فَضۡلٍ عَلَى ٱلنَّاسِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَشۡكُرُونَ ﴾
[يُونس: 60]
﴿وما ظن الذين يفترون على الله الكذب يوم القيامة إن الله لذو﴾ [يُونس: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mene ne zaton waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, a Ranar ¡iyama? Lalle haƙiƙa, Allah Ma, abucin falala ne a kan mutane, amma kuma mafi yawansu ba su godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mene ne zaton waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, a Ranar ¡iyama? Lalle haƙiƙa, Allah Ma, abucin falala ne a kan mutane, amma kuma mafi yawansu ba su godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽne ne zaton waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, a Rãnar ¡iyãma? Lalle haƙĩƙa, Allah Ma, abũcin falala ne a kan mutãne, amma kuma mafi yawansu bã su gõdẽwa |