Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 68 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قَالُواْ ٱتَّخَذَ ٱللَّهُ وَلَدٗاۗ سُبۡحَٰنَهُۥۖ هُوَ ٱلۡغَنِيُّۖ لَهُۥ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۚ إِنۡ عِندَكُم مِّن سُلۡطَٰنِۭ بِهَٰذَآۚ أَتَقُولُونَ عَلَى ٱللَّهِ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[يُونس: 68]
﴿قالوا اتخذ الله ولدا سبحانه هو الغني له ما في السموات وما﴾ [يُونس: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Allah Ya riƙi ɗa." Tsarkinsa ya tabbata! Shi ne wadatacce Yana da mallakar abin da yake, a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, A wurinku babu wani dalili game da wannan! Shin, kuna faɗar abin da ba ku sani ba game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Allah Ya riƙi ɗa." Tsarkinsa ya tabbata! Shi ne wadatacce Yana da mallakar abin da yake, a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, A wurinku babu wani dalili game da wannan! Shin, kuna faɗar abin da ba ku sani ba game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Allah Ya riƙi ɗa." Tsarkinsa yã tabbata! Shi ne wadãtacce Yanã da mallakar abin da yake, a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasa, A wurinku bãbu wani dalĩli game da wannan! Shin, kunã faɗar abin da ba ku sani ba game da Allah |