Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 69 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قُلۡ إِنَّ ٱلَّذِينَ يَفۡتَرُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَ لَا يُفۡلِحُونَ ﴾
[يُونس: 69]
﴿قل إن الذين يفترون على الله الكذب لا يفلحون﴾ [يُونس: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Haƙiƙa waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, ba za su ci nasara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Haƙiƙa waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, ba za su ci nasara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Haƙĩƙa waɗanda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah, bã zã su ci nasara ba |