×

Jin dãɗi ne a cikin dũniya, sa'an nan kuma makõmarsu zuwa gare 10:70 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:70) ayat 70 in Hausa

10:70 Surah Yunus ayat 70 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 70 - يُونس - Page - Juz 11

﴿مَتَٰعٞ فِي ٱلدُّنۡيَا ثُمَّ إِلَيۡنَا مَرۡجِعُهُمۡ ثُمَّ نُذِيقُهُمُ ٱلۡعَذَابَ ٱلشَّدِيدَ بِمَا كَانُواْ يَكۡفُرُونَ ﴾
[يُونس: 70]

Jin dãɗi ne a cikin dũniya, sa'an nan kuma makõmarsu zuwa gare Mu take, sa'an nan Mu ɗanɗana musu azãba mai tsanani sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: متاع في الدنيا ثم إلينا مرجعهم ثم نذيقهم العذاب الشديد بما كانوا, باللغة الهوسا

﴿متاع في الدنيا ثم إلينا مرجعهم ثم نذيقهم العذاب الشديد بما كانوا﴾ [يُونس: 70]

Abubakar Mahmood Jummi
Jin daɗi ne a cikin duniya, sa'an nan kuma makomarsu zuwa gare Mu take, sa'an nan Mu ɗanɗana musu azaba mai tsanani saboda abin da suka kasance suna yi na kafirci
Abubakar Mahmoud Gumi
Jin daɗi ne a cikin duniya, sa'an nan kuma makomarsu zuwa gare Mu take, sa'an nan Mu ɗanɗana musu azaba mai tsanani saboda abin da suka kasance suna yi na kafirci
Abubakar Mahmoud Gumi
Jin dãɗi ne a cikin dũniya, sa'an nan kuma makõmarsu zuwa gare Mu take, sa'an nan Mu ɗanɗana musu azãba mai tsanani sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek