Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 1 - هُود - Page - Juz 11
﴿الٓرۚ كِتَٰبٌ أُحۡكِمَتۡ ءَايَٰتُهُۥ ثُمَّ فُصِّلَتۡ مِن لَّدُنۡ حَكِيمٍ خَبِيرٍ ﴾
[هُود: 1]
﴿الر كتاب أحكمت آياته ثم فصلت من لدن حكيم خبير﴾ [هُود: 1]
Abubakar Mahmood Jummi L.R. Littafi ne an kyautata ayoyin sa, sa'an nan an bayyana su daki-daki, daga wurin Mai hikima, Mai ƙididdigewa |
Abubakar Mahmoud Gumi L.R. Littafi ne an kyautata ayoyinsa, sa'an nan an bayyana su daki-daki, daga wurin Mai hikima, Mai ƙididdigewa |
Abubakar Mahmoud Gumi L̃.R. Littãfi ne an kyautata ãyõyinsa, sa'an nan an bayyanã su daki-daki, daga wurin Mai hikima, Mai ƙididdigewa |