Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 2 - هُود - Page - Juz 11
﴿أَلَّا تَعۡبُدُوٓاْ إِلَّا ٱللَّهَۚ إِنَّنِي لَكُم مِّنۡهُ نَذِيرٞ وَبَشِيرٞ ﴾
[هُود: 2]
﴿ألا تعبدوا إلا الله إنني لكم منه نذير وبشير﴾ [هُود: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku bauta wa kowa face Allah. Lalle ne ni a gare ku mai gargaɗi ne kuma mai bushara daga gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku bauta wa kowa face Allah. Lalle ne ni a gare ku mai gargaɗi ne kuma mai bushara daga gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku bautã wa kõwa fãce Allah. Lalle ne ni a gare ku mai gargaɗi ne kuma mai bushãrã daga gare Shi |