×

Kuma kamar wancan ne kãmun Ubangijin ka, idan Ya kãma alƙaryõyi alhãli 11:102 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:102) ayat 102 in Hausa

11:102 Surah Hud ayat 102 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 102 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَكَذَٰلِكَ أَخۡذُ رَبِّكَ إِذَآ أَخَذَ ٱلۡقُرَىٰ وَهِيَ ظَٰلِمَةٌۚ إِنَّ أَخۡذَهُۥٓ أَلِيمٞ شَدِيدٌ ﴾
[هُود: 102]

Kuma kamar wancan ne kãmun Ubangijin ka, idan Ya kãma alƙaryõyi alhãli kuwa sunã mãsu zãlunci. Lalle kamũn Sa mai raɗaɗi ne, mai tsanani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وكذلك أخذ ربك إذا أخذ القرى وهي ظالمة إن أخذه أليم شديد, باللغة الهوسا

﴿وكذلك أخذ ربك إذا أخذ القرى وهي ظالمة إن أخذه أليم شديد﴾ [هُود: 102]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma kamar wancan ne kamun Ubangijin ka, idan Ya kama alƙaryoyi alhali kuwa suna masu zalunci. Lalle kamun Sa mai raɗaɗi ne, mai tsanani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kamar wancan ne kamun Ubangijinka, idan Ya kama alƙaryoyi alhali kuwa suna masu zalunci. Lalle kamunSa mai raɗaɗi ne, mai tsanani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kamar wancan ne kãmun Ubangijinka, idan Ya kãma alƙaryõyi alhãli kuwa sunã mãsu zãlunci. Lalle kamũnSa mai raɗaɗi ne, mai tsanani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek