Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 101 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَمَا ظَلَمۡنَٰهُمۡ وَلَٰكِن ظَلَمُوٓاْ أَنفُسَهُمۡۖ فَمَآ أَغۡنَتۡ عَنۡهُمۡ ءَالِهَتُهُمُ ٱلَّتِي يَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مِن شَيۡءٖ لَّمَّا جَآءَ أَمۡرُ رَبِّكَۖ وَمَا زَادُوهُمۡ غَيۡرَ تَتۡبِيبٖ ﴾
[هُود: 101]
﴿وما ظلمناهم ولكن ظلموا أنفسهم فما أغنت عنهم آلهتهم التي يدعون من﴾ [هُود: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu zalunce su ba, amma sun zalunci kansu sa'an nan abubuwan bautawar su waɗan da suke kiran su, baicin Allah, ba su wadatar musu kome ba a lokacin da umurnin Ubangijin ka ya je, kuma (gumakan) ba su ƙara musu wani abu ba face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu zalunce su ba, amma sun zalunci kansu sa'an nan abubuwan bautawarsu waɗanda suke kiran su, baicin Allah, ba su wadatar musu kome ba a lokacin da umurnin Ubangijinka ya je, kuma (gumakan) ba su ƙara musu wani abu ba face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu zãlunce su ba, amma sun zãlunci kansu sa'an nan abũbuwan bautawarsu waɗanda suke kiran su, baicin Allah, ba su wadãtar musu kõme ba a lõkacin da umurnin Ubangijinka ya je, kuma (gumãkan) ba su ƙãra musu wani abu ba fãce hasãra |