Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 12 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَلَعَلَّكَ تَارِكُۢ بَعۡضَ مَا يُوحَىٰٓ إِلَيۡكَ وَضَآئِقُۢ بِهِۦ صَدۡرُكَ أَن يَقُولُواْ لَوۡلَآ أُنزِلَ عَلَيۡهِ كَنزٌ أَوۡ جَآءَ مَعَهُۥ مَلَكٌۚ إِنَّمَآ أَنتَ نَذِيرٞۚ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ وَكِيلٌ ﴾
[هُود: 12]
﴿فلعلك تارك بعض ما يوحى إليك وضائق به صدرك أن يقولوا لولا﴾ [هُود: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka tsammaninka kai mai barin sashen abin da aka yi wahayi zuwa gare ka ne, kuma mai ƙuntata ƙirjinka da shi ne domin sun ce: "Domin me ba a saukar masa da wata taska ba, ko kuma Mala'ika ya zo tare de shi?*" Kai mai gargaɗi ne kawai. Kuma Allah ne wakili a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka tsammaninka kai mai barin sashen abin da aka yi wahayi zuwa gare ka ne, kuma mai ƙuntata ƙirjinka da shi ne domin sun ce: "Domin me ba a saukar masa da wata taska ba, ko kuma Mala'ika ya zo tare de shi?" Kai mai gargaɗi ne kawai. Kuma Allah ne wakili a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka tsammãninka kai mai barin sãshen abin da aka yi wahayi zuwa gare ka ne, kuma mai ƙuntata ƙirjinka da shi ne dõmin sun ce: "Dõmin me ba a saukar masa da wata taska ba, kõ kuma Malã'ika ya zo tãre de shi?" Kai mai gargaɗi ne kawai. Kuma Allah ne wakili a kan kõme |