Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 11 - هُود - Page - Juz 12
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ صَبَرُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُم مَّغۡفِرَةٞ وَأَجۡرٞ كَبِيرٞ ﴾
[هُود: 11]
﴿إلا الذين صبروا وعملوا الصالحات أولئك لهم مغفرة وأجر كبير﴾ [هُود: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Sai waɗanda suka yi haƙuri kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai. Waɗannan suna da gafara da lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka yi haƙuri kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai. Waɗannan suna da gafara da lada mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka yi haƙuri kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai. Waɗannan sunã da gãfara da lãda mai girma |