Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 18 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّنِ ٱفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبًاۚ أُوْلَٰٓئِكَ يُعۡرَضُونَ عَلَىٰ رَبِّهِمۡ وَيَقُولُ ٱلۡأَشۡهَٰدُ هَٰٓؤُلَآءِ ٱلَّذِينَ كَذَبُواْ عَلَىٰ رَبِّهِمۡۚ أَلَا لَعۡنَةُ ٱللَّهِ عَلَى ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[هُود: 18]
﴿ومن أظلم ممن افترى على الله كذبا أولئك يعرضون على ربهم ويقول﴾ [هُود: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ga Allah? Waɗannan ana gitta su ga Ubangijinsu, kuma masu shaida su ce: "Waɗannan ne suka yi ƙarya ga Ubangijinsu. To, la'anar Allah ta tabbata a kan Azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wane ne mafi zalunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ga Allah? Waɗannan ana gitta su ga Ubangijinsu, kuma masu shaida su ce: "Waɗannan ne suka yi ƙarya ga Ubangijinsu. To, la'anar Allah ta tabbata a kan azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙirƙira ƙarya ga Allah? Waɗannan anã gitta su ga Ubangijinsu, kuma mãsu shaida su ce: "Waɗannan ne suka yi ƙarya ga Ubangijinsu. To, la'anar Allah ta tabbata a kan azzãlumai |