Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 19 - هُود - Page - Juz 12
﴿ٱلَّذِينَ يَصُدُّونَ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ وَيَبۡغُونَهَا عِوَجٗا وَهُم بِٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[هُود: 19]
﴿الذين يصدون عن سبيل الله ويبغونها عوجا وهم بالآخرة هم كافرون﴾ [هُود: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗan da suke kangewa daga hanyar Allah kuma suna neman ta karkace, kuma su ga Lahira suna kafirta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke kangewa daga hanyar Allah kuma suna neman ta karkace, kuma su ga Lahira suna kafirta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke kangẽwa daga hanyar Allah kuma sunã nẽman ta karkace, kuma sũ ga Lãhira sunã kãfirta |