Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 27 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَقَالَ ٱلۡمَلَأُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن قَوۡمِهِۦ مَا نَرَىٰكَ إِلَّا بَشَرٗا مِّثۡلَنَا وَمَا نَرَىٰكَ ٱتَّبَعَكَ إِلَّا ٱلَّذِينَ هُمۡ أَرَاذِلُنَا بَادِيَ ٱلرَّأۡيِ وَمَا نَرَىٰ لَكُمۡ عَلَيۡنَا مِن فَضۡلِۭ بَلۡ نَظُنُّكُمۡ كَٰذِبِينَ ﴾
[هُود: 27]
﴿فقال الملأ الذين كفروا من قومه ما نراك إلا بشرا مثلنا وما﴾ [هُود: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Sai mashawarta waɗan da suka kafirta, daga mutanensa, suka ce: "Ba mu ganin ka face mutum kake kamarmu, kuma ba mu ganin wani ya bi ka face waɗan da suke su ƙasƙantattun mu ne marasa tunani. Kuma ba mu ganin wata falala agare ka a kanmu. A'a, Muna zaton ku maƙaryata ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai mashawarta waɗanda suka kafirta, daga mutanensa, suka ce: "Ba mu ganin ka face mutum kake kamarmu, kuma ba mu ganin wani ya bi ka face waɗanda suke su ƙasƙantattunmu ne marasa tunani. Kuma ba mu ganin wata falala agare ka a kanmu. A'a, Muna zaton ku maƙaryata ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai mashãwarta waɗanda suka kãfirta, daga mutãnensa, suka ce: "Bã mu ganin ka fãce mutum kake kamarmu, kuma ba mu ganin wani ya bĩ ka fãce waɗanda suke sũ ƙasƙantattunmu ne marasa tunani. Kuma bã mu ganin wata falalã agare ka a kanmu. Ã'a, Munã zaton ku maƙaryata ne |