Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 29 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَيَٰقَوۡمِ لَآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ مَالًاۖ إِنۡ أَجۡرِيَ إِلَّا عَلَى ٱللَّهِۚ وَمَآ أَنَا۠ بِطَارِدِ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْۚ إِنَّهُم مُّلَٰقُواْ رَبِّهِمۡ وَلَٰكِنِّيٓ أَرَىٰكُمۡ قَوۡمٗا تَجۡهَلُونَ ﴾
[هُود: 29]
﴿وياقوم لا أسألكم عليه مالا إن أجري إلا على الله وما أنا﴾ [هُود: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya mutanena! Ba zan tambaye ku wata dukiya ba akansa, ijarata ba ta zama ba, face daga Allah, kuma ban zama mai korar waɗanda suka yi imani ba. Haƙiƙa su, masu haɗuwa da Ubangijinsu ne, kuma amma ni, ina ganin ku mutane ne jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutanena! Ba zan tambaye ku wata dukiya ba akansa, ijarata ba ta zama ba, face daga Allah, kuma ban zama mai korar waɗanda suka yi imani ba. Haƙiƙa su, masu haɗuwa da Ubangijinsu ne, kuma amma ni, ina ganin ku mutane ne jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma yã mutãnena! Bã zan tambaye ku wata dũkiya ba akansa, ijãrata ba ta zama ba, fãce daga Allah, kuma ban zama mai kõrar waɗanda suka yĩ ĩmãni ba. Haƙĩƙa sũ, mãsu haɗuwa da Ubangijinsu ne, kuma amma ni, inã ganin ku mutãne ne jãhilai |