×

Kuma ya mutãnena! Wãne ne yake taimakõna daga Allah idan na kõre 11:30 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:30) ayat 30 in Hausa

11:30 Surah Hud ayat 30 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 30 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَيَٰقَوۡمِ مَن يَنصُرُنِي مِنَ ٱللَّهِ إِن طَرَدتُّهُمۡۚ أَفَلَا تَذَكَّرُونَ ﴾
[هُود: 30]

Kuma ya mutãnena! Wãne ne yake taimakõna daga Allah idan na kõre su? Ashe, bã ku tunãni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وياقوم من ينصرني من الله إن طردتهم أفلا تذكرون, باللغة الهوسا

﴿وياقوم من ينصرني من الله إن طردتهم أفلا تذكرون﴾ [هُود: 30]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ya mutanena! Wane ne yake taimakona daga Allah idan na kore su? Ashe, ba ku tunani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ya mutanena! Wane ne yake taimakona daga Allah idan na kore su? Ashe, ba ku tunani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ya mutãnena! Wãne ne yake taimakõna daga Allah idan na kõre su? Ashe, bã ku tunãni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek