Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 3 - هُود - Page - Juz 11
﴿وَأَنِ ٱسۡتَغۡفِرُواْ رَبَّكُمۡ ثُمَّ تُوبُوٓاْ إِلَيۡهِ يُمَتِّعۡكُم مَّتَٰعًا حَسَنًا إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗى وَيُؤۡتِ كُلَّ ذِي فَضۡلٖ فَضۡلَهُۥۖ وَإِن تَوَلَّوۡاْ فَإِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ عَذَابَ يَوۡمٖ كَبِيرٍ ﴾
[هُود: 3]
﴿وأن استغفروا ربكم ثم توبوا إليه يمتعكم متاعا حسنا إلى أجل مسمى﴾ [هُود: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku nemi gafara gun Ubangijinku. Sa'an nan ku tuba zuwa gare Shi, Ya jiyar da ku daɗi, jiyarwa mai kyau zuwa ga ajali ambatacce, kuma Ya bai wa dukkan ma'abucin, girma girmansa. Amma idan kun juya, to, lalle ni, ina tsoron azabar yini mai girma a kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku nemi gafara gun Ubangijinku. Sa'an nan ku tuba zuwa gare Shi, Ya jiyar da ku daɗi, jiyarwa mai kyau zuwa ga ajali ambatacce, kuma Ya bai wa dukkan ma'abucin, girma girmansa. Amma idan kun juya, to, lalle ni, ina tsoron azabar yini mai girma a kanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku nẽmi gãfara gun Ubangijinku. Sa'an nan ku tũba zuwa gare Shi, Ya jiyar da ku dãɗi, jiyarwa mai kyau zuwa ga ajali ambatacce, kuma Ya bai wa dukkan ma'abucin, girma girmansa. Amma idan kun jũya, to, lalle nĩ, inã tsõron azãbar yini mai girma a kanku |