Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 56 - هُود - Page - Juz 12
﴿إِنِّي تَوَكَّلۡتُ عَلَى ٱللَّهِ رَبِّي وَرَبِّكُمۚ مَّا مِن دَآبَّةٍ إِلَّا هُوَ ءَاخِذُۢ بِنَاصِيَتِهَآۚ إِنَّ رَبِّي عَلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[هُود: 56]
﴿إني توكلت على الله ربي وربكم ما من دابة إلا هو آخذ﴾ [هُود: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Haƙiƙa, ni na dogara ga Allah, Ubangijina kuma Ubangijinku. Babu wata dabba face Shi ne Mai riko ga kwarkwaɗarta*. Haƙiƙa, Ubangijina Yana (kan) tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙiƙa, ni na dogara ga Allah, Ubangijina kuma Ubangijinku. Babu wata dabba face Shi ne Mai riko ga kwarkwaɗarta. Haƙiƙa, Ubangijina Yana (kan) tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙĩƙa, ni na dõgara ga Allah, Ubangijĩna kuma Ubangijinku. Bãbu wata dabba fãce Shi ne Mai riko ga kwarkwaɗarta. Haƙĩƙa, Ubangijĩna Yanã (kan) tafarki madaidaici |