Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 62 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالُواْ يَٰصَٰلِحُ قَدۡ كُنتَ فِينَا مَرۡجُوّٗا قَبۡلَ هَٰذَآۖ أَتَنۡهَىٰنَآ أَن نَّعۡبُدَ مَا يَعۡبُدُ ءَابَآؤُنَا وَإِنَّنَا لَفِي شَكّٖ مِّمَّا تَدۡعُونَآ إِلَيۡهِ مُرِيبٖ ﴾
[هُود: 62]
﴿قالوا ياصالح قد كنت فينا مرجوا قبل هذا أتنهانا أن نعبد ما﴾ [هُود: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Salihu! Haƙiƙa, ka kasance a cikinmu, wanda ake fatan wani alheri da shi a gabanin wannan. Shin kana hana mu bauta wa abin da ubanninmu suke bauta wa? Kuma haƙiƙa mu, muna cikin shakka daga abin da kake kiran mu gare shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Salihu! Haƙiƙa, ka kasance a cikinmu, wanda ake fatan wani alheri da shi a gabanin wannan. Shin kana hana mu bauta wa abin da ubanninmu suke bauta wa? Kuma haƙiƙa mu, muna cikin shakka daga abin da kake kiran mu gare shi, mai sanya kokanto |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Sãlihu! Haƙĩƙa, kã kasance a cikinmu, wanda ake fatan wani alhẽri da shi a gabãnin wannan. Shin kana hana mu bauta wa abin da ubanninmu suke bauta wa? Kuma haƙĩƙa mũ, munã cikin shakka daga abin da kake kiran mu gare shi, mai sanya kõkanto |