Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 63 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالَ يَٰقَوۡمِ أَرَءَيۡتُمۡ إِن كُنتُ عَلَىٰ بَيِّنَةٖ مِّن رَّبِّي وَءَاتَىٰنِي مِنۡهُ رَحۡمَةٗ فَمَن يَنصُرُنِي مِنَ ٱللَّهِ إِنۡ عَصَيۡتُهُۥۖ فَمَا تَزِيدُونَنِي غَيۡرَ تَخۡسِيرٖ ﴾
[هُود: 63]
﴿قال ياقوم أرأيتم إن كنت على بينة من ربي وآتاني منه رحمة﴾ [هُود: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya mutanena! Kun gani? Idan na kasance a kan hujja bayyananna daga Ubangijina, kuma Ya ba ni rahama daga gare Shi, to, wane ne zai taimake ni daga Allah idan na saɓa Masa? Sa'an nan ba za ku ƙare ni da kome ba face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutanena! Kun gani? Idan na kasance a kan hujja bayyananna daga Ubangijina, kuma Ya ba ni rahama daga gare Shi, to, wane ne zai taimake ni daga Allah idan na saɓa Masa? Sa'an nan ba za ku ƙare ni da kome ba face hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutãnẽna! Kun gani? Idan na kasance a kan hujja bayyananna daga Ubangijina, kuma Ya bã ni rahama daga gare Shi, to, wane ne zai taimake ni daga Allah idan nã sãɓa Masa? Sa'an nan bã zã ku ƙãre ni da kõme ba fãce hasãra |