Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 87 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالُواْ يَٰشُعَيۡبُ أَصَلَوٰتُكَ تَأۡمُرُكَ أَن نَّتۡرُكَ مَا يَعۡبُدُ ءَابَآؤُنَآ أَوۡ أَن نَّفۡعَلَ فِيٓ أَمۡوَٰلِنَا مَا نَشَٰٓؤُاْۖ إِنَّكَ لَأَنتَ ٱلۡحَلِيمُ ٱلرَّشِيدُ ﴾
[هُود: 87]
﴿قالوا ياشعيب أصلاتك تأمرك أن نترك ما يعبد آباؤنا أو أن نفعل﴾ [هُود: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya Shu'aibu! Shin sallarka ce take umurtar ka ga mu bar abin da ubanninmu suke bautawa, ko kuwa mu bar aikata abin da muke so a cikin dukiyoyinmu? Lalle, haƙiƙa kai ne mai haƙuri shiryayye |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya Shu'aibu! Shin sallarka ce take umurtar ka ga mu bar abin da ubanninmu suke bautawa, ko kuwa mu bar aikata abin da muke so a cikin dukiyoyinmu? Lalle, haƙiƙa kai ne mai haƙuri shiryayye |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yã Shu'aibu! Shin sallarka ce take umurtar ka ga mu bar abin da ubanninmu suke bautãwa, kõ kuwa mu bar aikata abin da muke so a cikin dũkiyõyinmu? Lalle, haƙĩƙa kai ne mai haƙuri shiryayye |