Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 10 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلَئِنۡ أَذَقۡنَٰهُ نَعۡمَآءَ بَعۡدَ ضَرَّآءَ مَسَّتۡهُ لَيَقُولَنَّ ذَهَبَ ٱلسَّيِّـَٔاتُ عَنِّيٓۚ إِنَّهُۥ لَفَرِحٞ فَخُورٌ ﴾
[هُود: 10]
﴿ولئن أذقناه نعماء بعد ضراء مسته ليقولن ذهب السيئات عني إنه لفرح﴾ [هُود: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana masa ni'ima a bayan cuta ta shafe shi, Yana cewa munanan halaye sun tafi daga wurina. Lalle shi mai farin ciki ne, mai alfahari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana masa ni'ima a bayan cuta ta shafe shi, Yana cewa munanan halaye sun tafi daga wurina. Lalle shi mai farin ciki ne, mai alfahari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana masa ni'ima a bãyan cũta ta shãfe shi, Yana cẽwa mũnanan halaye sun tafi daga wurina. Lalle shi mai farin ciki ne, mai alfahari |