Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 10 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿قَالَ قَآئِلٞ مِّنۡهُمۡ لَا تَقۡتُلُواْ يُوسُفَ وَأَلۡقُوهُ فِي غَيَٰبَتِ ٱلۡجُبِّ يَلۡتَقِطۡهُ بَعۡضُ ٱلسَّيَّارَةِ إِن كُنتُمۡ فَٰعِلِينَ ﴾
[يُوسُف: 10]
﴿قال قائل منهم لا تقتلوا يوسف وألقوه في غيابت الجب يلتقطه بعض﴾ [يُوسُف: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Kada ku kashe Yusufu. Ku jefa shi a cikin duhun rijiya, wasu matafiya su tsince shi, idan kun kasance masu aikatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Kada ku kashe Yusufu. Ku jefa shi a cikin duhun rijiya, wasu matafiya su tsince shi, idan kun kasance masu aikatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai magana daga cikinsu ya ce: "Kada ku kashe Yũsufu. Ku jẽfa shi a cikin duhun rĩjiya, wasu matafiya su tsince shi, idan kun kasance mãsu aikatãwa ne |