Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 9 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿ٱقۡتُلُواْ يُوسُفَ أَوِ ٱطۡرَحُوهُ أَرۡضٗا يَخۡلُ لَكُمۡ وَجۡهُ أَبِيكُمۡ وَتَكُونُواْ مِنۢ بَعۡدِهِۦ قَوۡمٗا صَٰلِحِينَ ﴾
[يُوسُف: 9]
﴿اقتلوا يوسف أو اطرحوه أرضا يخل لكم وجه أبيكم وتكونوا من بعده﴾ [يُوسُف: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ku kashe Yusufu, ko kuwa ku jefa shi a wata ƙasa, fuskar ubanku ta wofinta saboda ku, kuma ku kasance a bayansa mutane salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku kashe Yusufu, ko kuwa ku jefa shi a wata ƙasa, fuskar ubanku ta wofinta saboda ku, kuma ku kasance a bayansa mutane salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku kashe Yũsufu, kõ kuwa ku jẽfa shi a wata ƙasa, fuskar ubanku ta wõfinta sabõda ku, kuma ku kasance a bãyansa mutãne sãlihai |