Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 101 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿۞ رَبِّ قَدۡ ءَاتَيۡتَنِي مِنَ ٱلۡمُلۡكِ وَعَلَّمۡتَنِي مِن تَأۡوِيلِ ٱلۡأَحَادِيثِۚ فَاطِرَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ أَنتَ وَلِيِّۦ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِۖ تَوَفَّنِي مُسۡلِمٗا وَأَلۡحِقۡنِي بِٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[يُوسُف: 101]
﴿رب قد آتيتني من الملك وعلمتني من تأويل الأحاديث فاطر السموات والأرض﴾ [يُوسُف: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubangijina* lalle ne Ka ba ni daga mulki, kuma Ka sanar da ni daga fassarar labaru. Ya Mahaliccin sammai da ƙasa! Kai ne Majiɓincina a duniya da Lahira Ka karɓi raina ina Musulmi, kuma Ka riskar da ni ga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubangijina lalle ne Ka ba ni daga mulki, kuma Ka sanar da ni daga fassarar labaru. Ya Mahaliccin sammai da ƙasa! Kai ne Majiɓincina a duniya da Lahira Ka karɓi raina ina Musulmi, kuma Ka riskar da ni ga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã Ubangijina lalle ne Kã bã ni daga mulki, kuma Kã sanar da ni daga fassarar lãbaru. Ya Mahaliccin sammai da ƙasa! Kai ne Majiɓincĩna a dũniya da Lãhira Ka karɓi raina inã Musulmi, kuma Ka riskar da ni ga sãlihai |