Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 102 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿ذَٰلِكَ مِنۡ أَنۢبَآءِ ٱلۡغَيۡبِ نُوحِيهِ إِلَيۡكَۖ وَمَا كُنتَ لَدَيۡهِمۡ إِذۡ أَجۡمَعُوٓاْ أَمۡرَهُمۡ وَهُمۡ يَمۡكُرُونَ ﴾
[يُوسُف: 102]
﴿ذلك من أنباء الغيب نوحيه إليك وما كنت لديهم إذ أجمعوا أمرهم﴾ [يُوسُف: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan daga* labarun gaibi ne, Muna yin wahayinsa zuwa gare ka, kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lokacin da suke yin niyyar zartar da al'amarinsu, alhali suna yin makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan daga labarun gaibi ne, Muna yin wahayinsa zuwa gare ka, kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lokacin da suke yin niyyar zartar da al'amarinsu, alhali suna yin makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan daga lãbarun gaibi ne, Munã yin wahayinsa zuwa gare ka, kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lõkacin da suke yin niyyar zartar da al'amarinsu, alhãli sunã yin mãkirci |