Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 103 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَمَآ أَكۡثَرُ ٱلنَّاسِ وَلَوۡ حَرَصۡتَ بِمُؤۡمِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 103]
﴿وما أكثر الناس ولو حرصت بمؤمنين﴾ [يُوسُف: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mafi yawan mutane ba su zama masu imani ba, ko da ka yi kwaɗayin haka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mafi yawan mutane ba su zama masu imani ba, ko da ka yi kwaɗayin haka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mafi yawan mutãne ba su zama mãsu ĩmãni ba, kõ da kã yi kwaɗayin haka |