×

Ka ce: "Wannan ce hanyãta;* inã kira zuwa ga Allah a kan 12:108 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:108) ayat 108 in Hausa

12:108 Surah Yusuf ayat 108 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 108 - يُوسُف - Page - Juz 13

﴿قُلۡ هَٰذِهِۦ سَبِيلِيٓ أَدۡعُوٓاْ إِلَى ٱللَّهِۚ عَلَىٰ بَصِيرَةٍ أَنَا۠ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِيۖ وَسُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ وَمَآ أَنَا۠ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[يُوسُف: 108]

Ka ce: "Wannan ce hanyãta;* inã kira zuwa ga Allah a kan basĩra, nĩ da waɗanda suka bĩ ni, kuma tsarki ya tabbata ga Allah! Nĩ kuma, ban zama daga mãsu shirki ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل هذه سبيلي أدعو إلى الله على بصيرة أنا ومن اتبعني وسبحان, باللغة الهوسا

﴿قل هذه سبيلي أدعو إلى الله على بصيرة أنا ومن اتبعني وسبحان﴾ [يُوسُف: 108]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Wannan ce hanyata;* ina kira zuwa ga Allah a kan basira, ni da waɗanda suka bi ni, kuma tsarki ya tabbata ga Allah! Ni kuma, ban zama daga masu shirki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Wannan ce hanyata; ina kira zuwa ga Allah a kan basira, ni da waɗanda suka bi ni, kuma tsarki ya tabbata ga Allah! Ni kuma, ban zama daga masu shirki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Wannan ce hanyãta; inã kira zuwa ga Allah a kan basĩra, nĩ da waɗanda suka bĩ ni, kuma tsarki ya tabbata ga Allah! Nĩ kuma, ban zama daga mãsu shirki ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek