Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 107 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿أَفَأَمِنُوٓاْ أَن تَأۡتِيَهُمۡ غَٰشِيَةٞ مِّنۡ عَذَابِ ٱللَّهِ أَوۡ تَأۡتِيَهُمُ ٱلسَّاعَةُ بَغۡتَةٗ وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[يُوسُف: 107]
﴿أفأمنوا أن تأتيهم غاشية من عذاب الله أو تأتيهم الساعة بغتة وهم﴾ [يُوسُف: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, sun amince cewa wata masifa daga azabar Allah ta zo musu ko kuwa Tashin ¡iyama ta zo musu kwatsam, alhali su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, sun amince cewa wata masifa daga azabar Allah ta zo musu ko kuwa Tashin ¡iyama ta zo musu kwatsam, alhali su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, sun amince cẽwa wata masĩfa daga azãbar Allah ta zo musu ko kuwa Tãshin ¡iyãma ta zo musu kwatsam, alhãli sũ ba su sani ba |