Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 110 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا ٱسۡتَيۡـَٔسَ ٱلرُّسُلُ وَظَنُّوٓاْ أَنَّهُمۡ قَدۡ كُذِبُواْ جَآءَهُمۡ نَصۡرُنَا فَنُجِّيَ مَن نَّشَآءُۖ وَلَا يُرَدُّ بَأۡسُنَا عَنِ ٱلۡقَوۡمِ ٱلۡمُجۡرِمِينَ ﴾
[يُوسُف: 110]
﴿حتى إذا استيأس الرسل وظنوا أنهم قد كذبوا جاءهم نصرنا فنجي من﴾ [يُوسُف: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Har a lokacin da Manzanni suka yanke tsammani, kuma suka yi zaton cewa an jingina suga ƙarya, sai taimakonMu ya je masu, Sa'an nan Mu tserar da wanda Muke so, kuma ba a mayar da azabarMu daga mutane masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lokacin da Manzanni suka yanke tsammani, kuma suka yi zaton cewa an jingina suga ƙarya, sai taimakonMu ya je masu, Sa'an nan Mu tserar da wanda Muke so, kuma ba a mayar da azabarMu daga mutane masu laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lõkacin da Manzanni suka yanke tsammãni, kuma suka yi zaton cẽwa an jingina suga ƙarya, sai taimakonMu ya je masu, Sa'an nan Mu tsẽrar da wanda Muke so, kuma bã a mayar da azãbarMu daga mutãne mãsu laifi |